Kannywood
Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Rahma Hassan Ta Haihu
Ga abinda ta bayyana a shafinta na sada zumunta:
“Alhamdulillah
Ina mai farin cikin sanar da ku Allah ya azurta mu da ‘ya mace.
Ina nema mata kyawawan addu’o’inku domin ta kasance cikin ‘ya’ya nagri masu albarka wacce za ta taimaki al’ummarta da addininta.
Nagode.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com