Wednesday, 25 April 2018
Tambayoyi Ga Baba Buhari Akan Matasan Nigeria - Daga Ummi Zee-Zee

Home Tambayoyi Ga Baba Buhari Akan Matasan Nigeria - Daga Ummi Zee-Zee
Ku Tura A Social Media
Shin Baba Buhari ka manta da aikin da ka baiwa matasa tun a 2015 na "A KASA A TSARE A RAKA A TABBATAR"? Shin MALALATA ne su har suka iya yin wannan aikin? Ko kuwa CIMA ZAUNE ne su da har suka fito suka yi maka wannan aikin ba tare da ka basu ko sisin kobonka ba?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: