Thursday, 26 April 2018
Sheikh DAHIRU Usman Bauchi Ya Caccaki Majalisar Wakilai

Home Sheikh DAHIRU Usman Bauchi Ya Caccaki Majalisar Wakilai
Ku Tura A Social Media


Daga Barrister Nuraddeen isma'eel

Sheikh Dahiru usman bauci yayi Allah wadai da yanda majalisar na wakilai suke ta kunfan baki, na goyon Bayan yanda akema kirista a beniwai.

Hakan yabude wata fai ne na shi jawabin shehidin, a inda yaci gaba da cewa idan mukadawo muka lura da jihar zamfara, ta yadda ake kashe musulmi kisan wulakanci, Wa suma kwanan nan har cikin masallaci akabisu aka kashesu amma kaji shiru, ita majalisar batace komai ba game da al'amarin.

Daga bisani shehin yace to lallai majalisar wakilai tayi kuskure, na rashin tsayuwa tsayin daka tare da ruwa da tsaki don bayyana ra'ayoyinsu kan kisan da'akeyi na musulmi a  jihar Zamafa.

Hakan baisa shehin malamin ya karkare bayanansa ba sai da yakara da cewa, kafin afara kashe mutane a binuwai, sai da akafara a zamfar mene yasa majalisar na wakilai bata tsare Buhari ba don jin matakinsa Nakawo Karshen Kashe Kashen da'akeyi a zamfara ba ? Hakan yanuna mana Hukomomin wannna kasar basu damu da ran Musulmi ba Kokadan

BNI
25/4/2018

Share this


Author: verified_user

0 Comments: