shehu Ya Bayyana A Maulidin Abuja A Cikin Hoto


Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na nuni da cewar Shehu Ibrahim Inyass ya bayyana a jikin fitilar haska titi dake wajen taron Maulidi.

Bayyanar shehun Malamin ke da wuya daruruwan mabiya darikar Tijjaniya sukayi da'ira suna zikiri tare da dubiya domin ganin shi

An samu wani hazikin matashi masoyin manzon Allah da ya hau kololuwar fitilar ya kuma sumbaci wajen da shehin Malamin ya bayyana.

Allah ka kara dadin tsira da aminci ga fiyayyen halitta, da masoyan sa baki daya.

Share this


0 comments:

Post a Comment