Sakon Taya Murna Juma'at kareem Zuwa Ga Al'umma Musulmin Duniya - Daga Fati Muhammad

Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood fati muhammad wanda itace Jakadiyar camping na tsohuwon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar tana yiwa masoyanta taya murna wannan rana.

"Allah humma salli ala ka shiful ummati allah ka karawa annabi daraja da wasila fil jannati jumaat mubaraka allah kasada mu da annabin rahama mu hammadurrasulillahi s a w."

Share this


0 comments:

Post a Comment