NEW ALBUM : Muradin Mai Nema - Aminu Ala

Shahararren mawakin nan wato Aminu abubakar ladan wanda anka fi sani da aminu ala yana nan yana shirin fitar da sabon album dinsa mai suna "Muaradin Mai Nema" wanda yayi jawabi a shafinsa na sada zumunta wato instagram

"MURADIN MAI NEMA. Yana daga sabbin album da zan fitar a wannan shekarar bayan karamar Sallah da yardar Allah. tare da Album din TARNAKI... Mu kasance tare masoya Ala aikin nazari ya samu haka zalika masu bikon Nishadi ya samu musamman ma'abota tunasarwa da Ilmantarwa."

Share this


0 comments:

Post a Comment