Saturday, 28 April 2018
MUSIC : Wakar Ali Jita - Fatima Dangote Amarya

Home MUSIC : Wakar Ali Jita - Fatima Dangote Amarya
Ku Tura A Social Media

Albishirinku ma'abota sauraren wakokin babban mawaki ali jita mai makwarkwaron zinare ya rera waka ta auren diyar babban attajiri wato fatima aliko dangote ta aurenta shi dai wannan mawakin yayi suna a gefen rera wakokin aure na attajiri a wannan kasa ta Najeriya.

To wannan waka ta fatima dangote amarya shine taken wakar wanda ta auri jamilu wanda muna taya su murna Allah ya bada zama lafiya.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: