Monday, 23 April 2018
MUSIC : Saniyo M Inuwa - Gaskiyar Zance

Home MUSIC : Saniyo M Inuwa - Gaskiyar Zance
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota sauraren wakokin da ziyarar wannan shafi a yau na zo muku da wakar fasihin mawaki saniyo m inuwa  mai "Gaskiyar zance" wanda dai wannan yaro shima ya iya waka dai dai gwargwado saboda akwai kalamai da kafiya a cikin wakarsa. 

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: