Friday, 13 April 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara ' Karshen Tika Tika Tik Buhari Ya Amince'

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara ' Karshen Tika Tika Tik Buhari Ya Amince'
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin siyasa a yau nazo muku da wakar babban mawakin siyasa dauda kahuta rarara mai suna "Karshen tika tika tik Buhari Ya amince".
Wannan waka yayi ita ne kan amincewar buhari da zai takara a shekara mai zuwa ga kadan daga cikin baitocin:-

⏩ Karshen tika tika tik buhari ya amince. 

⏩ Shehi Yace wakar ta Albishiri ce. 

⏩ Tsoho maganin mazan gaba

⏩ Zai yi takara dan tsare martaba talakawa. 

⏩ Ina Masu Son Karo Ga Rago, Ya fito.

⏩ Kowa Ya fito Barawo ne muna jiranshi.


⏩ Ni na hangi goriba hannun yara na ta lasa. 


⏩ shi gyara yake nufi ba barna ba. 


⏩ Kafisu da gaskiya buhari, mun yarda mu sake binka mai gaskiya. 

⏩ ko makiyi baya kushe aikinkaSai ku latsa wannan link domin downloading wannan wakar

Download Music here

Share To Your Page's Or Group's Share this


Author: verified_user

0 Comments: