MUSIC : Sabuwar Wakar Babban Chinedu - Masu Gudu Ku Tsaya

Sabuwar wakar babban chinedu mai suna "masu gudu su  tsaya" Wanda yayi bayyan mawaki rarara yayi mai suna "masu gudu su gudu" to shine shima wannan mawakin mai suna "masu gudu su tsaya" domin cewa a karbi dukiyar al'umma ga re su a cikin wakar dai ya cacaki barayin nigeria. 

Download Audio here

Share this


0 comments:

Post a Comment