MUSIC : Sabuwa Wakar Hussaini Danko - Tallafin Ganduje

Sabuwar wakar Hussaini danko wanda yayi wa gwamna ganduje irin abubuwa da yayi a gwamnatinsa na tallafin al'ummar kano da kewaye wanda a cikin wakar dai ya yabi gwaninsa sosai. Kada ka bari a baka labari ka saurari wannan waka. 

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment