Wednesday, 25 April 2018
MUSIC : Ali Jita - Love Latest song

Home MUSIC : Ali Jita - Love Latest song
Ku Tura A Social Media


Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin a yau nazo muku da sabuwar wakar babban mawaki ali jita mai makogaron zinare mai suna "Love" wanda wannan waka tayi dadi sosai kada ka bari a baka labari zakaji kalamai na soyayya sosai.


ibeeat -  LOVE  LYRICS:
CHROUS
Duba Rana da wata  suna  da Haske.
Gimbiyata  sai ke,
soyyarmu har  Har abada.(Don Adah)
Ko Rana da wata  Sun  daina  haske.
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada
I love you baby
Sarauniyya baby
I love you baby
soyyarmu har habada.X2

VERSE1
Nasamu diya kyakyawa.
Duba yarinya  son Kowa.
Ke  nabaiwa  Amana,amanar zuciyata
Mama use to tell me, when you find a good girl.
Don't you ever let her go.
No no yeah,
Hajiya kiganta itace sarauniyyata
Aiii Gimbiyyata.
Dandanon na Zuciyata.
Wanna her show to the world.
Tell everyone of our love.
Our love is here to stay.
this love will never die.

CHROUS:
Duba rana da wata suna da haske.
Gimbiyata sai ke.soyyarmu har Habada.
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada X2
I love you baby(masoiya)
Sarauniyya baby(masoiyata)
I love you baby(masoiya)
soyayar har habada.X2

VERSE:
Shay You remember  how we use to play use to play under the guava. (under the guava)
Shay u remember  how you use dance when I blow my flute when we are coming back from school wayback from J. S 2
Hajiya kigata.itace sarauniyyata,
Aiiiii gimbiyyata.
Dandano na Zuciyata.
Wanna show her to the world
Tell everyone of our love
How love is here to stay
This love never die.

CHROUS
Duba  Rana da wata  suna  da Haske.
Gimbiyata sai ke.soyyarmu har Habada.
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada X2
I love you baby(masoiya)
Sarauniyya baby(masoiyata)
I love you baby,(masoiya)
soyayar  mu har habada.X2


Download music now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: