Monday, 23 April 2018
MUSIC : Sabuwa waka Alfazzaze - Nigeria Maza da Mata Na son Buhari

Home MUSIC : Sabuwa waka Alfazzaze - Nigeria Maza da Mata Na son Buhari
Ku Tura A Social Media

Wannan wata sabuwa waka ce wanda tsohon mawakin buhari ya rera wanda shi dai a tarihinsa a fagen wakokin siyaya buhari ne kawai yake rerawa waka shi mai wakar "Yau Nigeria Riko Sai Mai Gaskiya sanu buhari kai muke so nigeria".

Wanda wannan tsohon mawaki ne to yau ya fito da sabuwa waka mai suna "Manya da Yara Nason buhari".saboda haka ka saurari wannan waka domin jin irin cigaba da ci bayan da makiyansa na hadasa a wannan gwamnati.

Download Audio NowShare this


Author: verified_user

0 Comments: