Sunday, 22 April 2018
Mun Kama Dan Hakika Da Yayi Wakar Zagin Allah da Annabi - Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home Mun Kama Dan Hakika Da Yayi Wakar Zagin Allah da Annabi - Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media
Mun kama Dan Hakikar Da Yayi Wakar
Zagin Allah -Inji Sheikh Daurawa
Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Mal.
Aminu Daurawa ya bayyana cewa sun cafke mawakin nan
da yayi wakar cin zarafin Allah da manzonsa.
Sheikh Daurawa ya bayyana hakan ne a yau yayin da yake
gabatar da wa’azi a taron wa’azin kasa da kungiyar Izala
mai Sakatariya a Jos take gudanarwa daren yau Asabar a
Kano.
Ya kara da cewa tuni sun gurfanar dashi a gaban kotu
domin girbar abinda ya shuka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: