Me Kika Ba Wa Atiku Ya Ba Ki Naira Miliyan 50? - Zazzafan Martani Ga Fati Muhammad

Daga Maryam Tafseer Malam

Martanin mai zafi zuwa ga Hajiya Fati Muhammad tsohuwar 'yar wasan Hausa ina so na sanar miki inkin manta mai girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari ba barawo ba ne da zai dinga ba magoya bayan shi kudi har kimanin Naira Miliyan hamsin. Ke da kika ce Atiku ya baki Naira Miliyan Hamsin me kika ba shi ya baki wadannan kudi.

Kuma ina so ki sani duk wanda ya ke goyawa maigirma Shugaban Kasa Baba Buhari muna goyan bayan shine saboda da gaskiyar shi da rikon amana da cigaban kasar mu Nigeria bawai don ya bamu kudi ba.

Share this


0 comments:

Post a Comment