Saturday, 21 April 2018
Matafiyi zai Iya Yin Auren Mutu'a a maimakon Zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi

Home Matafiyi zai Iya Yin Auren Mutu'a a maimakon Zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi
Ku Tura A Social Media
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yama ganin cewa za'a iya yin auren mut'ah, yayin da bukatar ýa mace ta kama mutum, kuma baya kusa da iyalinsa,
"Idan Tafiya Ta Kama Musulmi Yayi Nesa Da Iyalanshi, Sannan Sha'awar Mata Ta Kama Shi, To Da Yayi Zina Gara Yayi Auren Mut'ah" -
Sheikh Dahiru Bauchi ya fadi hakan ne A Karatun Littafin Muwaddah Wanda Ya Saba Gabatarwa A Gidan Rediyon Tarayya Na Kaduna.
Shin ko hakan ya dace da karantarwar addinin musulunci?
Ko kuma menene banbanci tsakanin zina da auren mut'ah????

Soruces :Aminchi24.com.ng

Share this


Author: verified_user

0 Comments: