Saturday, 21 April 2018




Kalli kyawawan hotunan Auren Ibrahim Sharukhan Da Manya Manya Jaruman Kannywood

Home Kalli kyawawan hotunan Auren Ibrahim Sharukhan Da Manya Manya Jaruman Kannywood
Ku Tura A Social Media
Muna taya ibrahim sharukhan a murna bukinsa na aure wanda manya manyan jarumai sun tashi shi murna sosai. 
Abinda inya yayi armushi da sha'awa da burgewa shine irin yadda yayi shigar indiyawa har da babban jarumin ali nuhu da amarya ibrahim sharukhan wanda anka gi sani da M. C. 

Ga hotunan kamar haka




Share this


Author: verified_user

0 Comments: