Monday, 23 April 2018
Jaruma RAHMA Sadau Ta Yima Atiku Abubakar Kacha-Kacha

Home Jaruma RAHMA Sadau Ta Yima Atiku Abubakar Kacha-Kacha
Ku Tura A Social Media
 Game da martanin da Tsohon matemakin Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayarwa Shugaban kasa Muhammad  Buhari, kan cewa matasa Najeriya ba cima zaune bane.

Hakan tasa Jarumar manana'antar shirya finafinan Hausa Rahma Sadau ta aikewa da Atiku Martani kamar haka.

"Wai kana alfahari da matasa alhalin kune silar lalacewar matasan Nigeria musamman yankinmu na Arewa a lokacin mulkinku na PDP da kuka meyar da matasa yan daba kuna anfani dasu a matsayin karnukan farauta suna yin ta'addanci kala kala dan ku samu mulki ko ta wani halin, musan buhari masoyin matasan Nigeria  ne dan haka matasa kada ku yadda wani dan jari hujja ya yaudareku dan Allah kuyi sharing zuwa ko wani group dan kowa yagani 2019 sai Baba insha Allah"

Mai zaku ce?

Sources: JARIDAR DIMOKURADIYYA

Share this


Author: verified_user

0 Comments: