Saturday, 14 April 2018
Dalilin Da Yasa Yara Suka Jefe Jaruma Hafsat Idris Barauniya

Home Dalilin Da Yasa Yara Suka Jefe Jaruma Hafsat Idris Barauniya
Ku Tura A Social Media


Fitacciyar Jarumar Finafinan Hausa Hafsat Idris Barauniya ta gamu da ajalin ta yayin da wasu 'yan yara suke jefe ta da duwatsu har ta mutu sakamakon Zina da ake zargin ta yi da auren ta a cikin wani Fim Mai suna "Maimunatu"

Fim din "Maimunatu" fim ne wanda jarumi Bello Muhammad Bello (General BMB) ya shirya ya kuma gabatar, a cikin fim din ne aka samu Hafsat da laifin aikata zina, inda aka kai ta a kotun Musulunci aka yanke mata hukuncin jifa kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Hakika fim din tun kafin ya fito, ya samu karbuwa domin kuwa akwai darussa na ilimi sosai a cikin sa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: