Tuesday, 17 April 2018
Bana Tunanin Anyi Shatan Waka A Duniya Bare Na Kamoshi - Inji Nura M Inuwa

Home Bana Tunanin Anyi Shatan Waka A Duniya Bare Na Kamoshi - Inji Nura M Inuwa
Ku Tura A Social Media


Babban shahararren mawakin nanaye wato nura m inuwa ya fito fili ya nuna cewa shi bai sanda wani shata da ankayi a duniya ba a fagen waka da zaiyi kwaikwayonsa.
Ma'ana dai mamman shata daura da ake kira shatan waka wannan sunan bai dace da shi ba saboda baiyi bajintar da za'a bashi wannan kalma ba.
Kazalika ya raka da cewa shi ba sarki bane a fagen waka.

Ga jawabin da shahararren mawakin nura m inuwa yayi a shafinsa na instagram.

"Bana tunanin anyi shata bare nayi kokarin kamoshi,
Haka kuma bana tunanin zama sarki a waka,amma inaso bayan na tafi tarihi ya bayyana ni yan uwa muci gaba da dogaro da ALLAH☝️."

Wannan shine jawabin mawakin ga duniya.Share this


Author: verified_user

0 Comments: