Sunday, 22 April 2018
AUDIO: Mun Kama Wanda Ya Yi Wakar Cin Zarafin Allah Da Manzonsa, Inji Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa

Home AUDIO: Mun Kama Wanda Ya Yi Wakar Cin Zarafin Allah Da Manzonsa, Inji Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa
Ku Tura A Social Media


Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa sun cafke mawakin nan da ya yi wakar cin zarafin Allah da Manzonsa (S.A.W).

Sheikh Daurawa ya bayyana hakan ne a jiya yayin da yake gabatar da wa'azi a taron wa'azin kasa da kungiyar Izala mai Sakatariya a Jos take gudanarwa daren Asabar a Kano. Ya kara da cewa tuni sun gurfanar da shi a gaban kotu domin girbar abinda ya shuka.

Download Audio now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: