Tuesday, 17 April 2018
AUDIO : hukuncin Tura Sako A Social Media - Dr Isah Aliyu Pantami

Home AUDIO : hukuncin Tura Sako A Social Media - Dr Isah Aliyu Pantami
Ku Tura A Social Media

MENENE HUKUNCIN SAKON DA AKE TUROWA A SOCIAL MEDIA, ACE KUMA KAIMA KA TURA ZUWA GA WASU ADADIN MUTANE??

Wanda ake cewa idan ka tura zaka samu arziki kaza, zaka samu karin girma ko ka samu cigaba a kasuwancinka ko idan baka tura ba zaka hadu da bala'in Allah.

```Amsa daga bakin```


*Dr.Isa Ali Ibrahim Fantami*
(hafizahullah)

Download Audio Here

*Ayi sauraro lafiya*👇👇

Share this


Author: verified_user

0 Comments: