Wednesday, 4 April 2018
AUDIO : A Gobe Kiyama Shehu Tijaniyya Ya Dauko Jama'arsa ko Mala'iku Ba wanda Zai Tareshi kai su Aljannah - Inji Babban Shehin Tijaniyya

Home AUDIO : A Gobe Kiyama Shehu Tijaniyya Ya Dauko Jama'arsa ko Mala'iku Ba wanda Zai Tareshi kai su Aljannah - Inji Babban Shehin Tijaniyya
Ku Tura A Social Media
A GOBE KIYAMA IDAN SHEHU TIJJANI YA KWASO MU, BABU WANI MALA'IKA DA ZAIYI BURGE BA WANDA ZAI TSARESU SAI ALJANNAH WALLAHI - INJI WANI SHEHIN MALAMIN TIJJANIYYA.

Allah ya shiryemu ! Wani malamin darikar Tijaniyya ne yayi wannan lafazi a cikin tafsirinsa wanda yana da kyau yan uwa musulmi ku fahimci wannan darikar da kyau ku fahimci irin katobarar da ke cikinta.

Wanda inyass ya samu wannan matsayi a gobe lahira abun yayi muni.

Ga audio wannan karatun malamin domin ku saurara da kanku kada kuce karya nake sai kuji dala dala.

Latsa wannan link domin saurarin wannan maganar daga babban shehin malamin.Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: