Thursday, 19 April 2018
AUDIO : A Duk Duniya Banda Annabi Muhammad (s.a.w) Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu (R.A) Daraja - Inji Abduljjabar

Home AUDIO : A Duk Duniya Banda Annabi Muhammad (s.a.w) Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu (R.A) Daraja - Inji Abduljjabar
Ku Tura A Social Media

Wannan yayi wannnan jawabi ne inda ya ke cewa shi har a yanzu yana kan bakarsa akan cewa sayyadina aliyu yafi kowa daraja banda annabi muhammad (s.a.w).
Wanda daman ana kyautata zaton wannan malami yana da dan ganta da kungiyar mabiya shi'a to yau ya fito fili ya nuna hakan.

An tambayi manzon Allah s.a.w cewa : A duk Duniya waka fi so yace Aisha R.A.
Anka ba a cikin mata ba Yace : babanta ma'ana Sayyadina Abubakar alsaddiq.

Manzon Allah s.a.w Yace da'a ayi wani annabi bayan ni to da Sayyadina Abubakar ne amma babu wani sai ni.

Akwai abubuwa da dama wanda cewa sahabbai da dama sun san cewa Allah ya baiwa Abubakar daraja wanda basu kai nasu ba wanda suke jinjina masa.

A lokacin da Manzon  Allah s.a.w yayi mubaya'a sayyadina Ali yace duk wanda yace manzon Allah ya mutu zan file masa kai.

Sai ga Abubakar alsaddiq ya shiga ya tabbar da Allah ya amshi abinda  yazo yayi jawabi wanda yake cewa:

Manzon Allah s.a.w yace duk mai bauta masa ba Allah Muhammad ba to yau ya daina, wanda muku ke bautama Allah sai yaci gaba da bauta masa, a nan ne duk sahabbai na fahimci manzon Allah s.a.w ya komawa mahaliccinsa.
Amma wannan malami yace bayan Annabi Sayyadina Ali yafi kowa daraja a duniya.

Sai ku latsa wannan link domin sauraron wannan maganar daga bakinsa.Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: