Arise Kaduna Sule Hunkuyi Sun Baiwa Ali Art Work Best Commedian 2018 A cikin HotunaWannan kuma wata dama ce da wannan commedian ali artwork ya samu wanda a madadin ceo of hausaloaded blog da mabiyasa na taya shi murna wannan samun lamar yabo ta wannan shekara akan irin gudumuwa da yake badawa a fadin nishadantarwa.

Inada jarumin yayi bayyani a instagram
"Ina Godiya Arise kaduna sule Hunkuy".

Ga hotunan kamar haka:
Share this


0 comments:

Post a Comment