Saturday, 21 April 2018
Ankuma: 'yan najeriya basu da hankali cewar Zahara buhari

Home Ankuma: 'yan najeriya basu da hankali cewar Zahara buhari
Ku Tura A Social MediaDaga shafin haske reporters

Rahoton dake shigomana kenan  yanzu akan Kalmar da 'yar buhari zahara tayi sakamakon yadda taga 'yan najeriya sukayima babanta mummunar fahimta game da Kalmar da yayi a birtaniyya, akan matasar kasar nan, hakan yasa itama Takara da nata cewa 'yan najeriya basu da hankalii, kuma wannan Kalmar baihanata duban kanta amatsayinta na matar aureba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: