Wednesday, 14 March 2018
Zuwa Ga Masu Ganin Lefin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Akan abinda Fatima Ganduje Tayi - Fati muhammad

Home Zuwa Ga Masu Ganin Lefin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Akan abinda Fatima Ganduje Tayi - Fati muhammad
Ku Tura A Social Media

Don mallam baiyi magana ba akan Abinda FATEEMA GANDUJE tayi a wajen bikinta 
Bai Kamata ku maida Abin siyasa ba domin ba SHIEK DAURAWA ne kadai Malami ba, kuma Ko yayi magana ko baiyi ba 'yan uwansa malamai sunyi. Kuma kada Wanda ya sake ganin lefin mallam 
.
Idan kuna magana akan hukumar HIZBAH ne ai yanada wakilai 
Domin nima 'YAR HIZBAH ce kuma na wakilci mallam nayi magana akan rashin dacewar abinda FATEEMA GANDUJE tayi. 
.
Ahir dinku Mallam ba Sa'an yinku bane Wallahi duk wanda ya sake taba Muhibbar Mallam DAURAWA 
zamu taba Muhibbar uban Mutum Kowaye!!
Tunda abin naku ya fara zama rashin mutumci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: