Tuesday, 6 March 2018
Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku - Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

Home Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku - Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi
Ku Tura A Social Media
SHUGABANNI KU JI TSORON ALLAH! ALLAH ZAI TAMBAYE KU

Wannan nasiha mai ratsa zukata ga dukkan wani mutum da yake yin shugabancin al'umma.

Yana da kyau ka daure ko baka ra'ayinsa ka saurari wannan nasiha
Allah yasa mu dace.

A cikin karatu da yayi yau Lahadi 04-03-2018 a Masallacin Sultan Bello Kaduna inda yake yin fassarar littafin Muwatta Malik.

Hukuncin mutumin

Lasta wannan link domin downloading wannan videoDownload Shugabanni Kuji Tsoron Allah 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: