Wednesday, 7 March 2018
VIDEO + AUDIO : Sabuwar Wakar Nazir M Ahmad - Dan Sahu

Home VIDEO + AUDIO : Sabuwar Wakar Nazir M Ahmad - Dan Sahu
Ku Tura A Social Media
Sabuwar wakar Naziru zai kara maka karfin gwiwa wajen neman halal


Bidiyon wakar "Sahu"da fitaccen mawaki Nazir M. Ahmad ya sakar yana mai dauke da nasiha da labari mai kara karfin gwiwa wajen neman halal ga masu sana'ar a daidaita sahu.
Mawakin wanda ake wa lakabin "sarkin waka ya" wallafa takaitaccen bidiyon wakar a shafin sa na Instagram mai taken "Sahu".


Kai daga ganin bidiyon tare da jin kidan da ya sako cikin wakar ba sai an kara wani dogon zance ba domin sai an dan tika raw.

Baitutukar wakar yana kunshe da labarin zurfafa karfin neman halal tare da nuna godiya biyan bukatu da sana'o'i tayi ga masu neman ta da kyakyawar yakini musamman ga masu yin aikin a daidaita sahu wato masu aikin acaba da keke mai kafa uku.

Latsa wannan link domin downloading wannan wakaWannan shine Link na video wannan waka domin downloading.

Download video here

Wannan kuma link ne na downloading Audio wannan waka.

Download Audio here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: