Thursday, 8 March 2018
T Y shaba Ya Caccaki Nura Hussaini Akan Pre wedding picture karanta kaji abinda Yace

Home T Y shaba Ya Caccaki Nura Hussaini Akan Pre wedding picture karanta kaji abinda Yace
Ku Tura A Social Media
Mallam Nura Hussain mai fadakarwar da wa'azi Na daya daga cikin masu fada aji a masana'antar shirya Fina finai ta kannywood da alumma Baki daya. Mallam Nura ya taka rawar gani lokacin da jaruma rahama sadau ta fito a wani video Waka Wanda takai har Saida hadaddiyar kungiyar masu shirya Fina finai (moppan)suka dauki matakin ladabtarwa a kanta. TAMBAYA: shin Mallam Nura ba muji yayi wani sharhi akan pre wedding picture Na Fatima GANDUJE da Idris AJIMOBI ba Wanda duniya ta gani karara yana shamata Baki kuma hannuwansa akan nononta? Shin ko fadakarwar an kebe tane akan wasu gungun mutane ne?


Ba Ina nufin alakanta Brother Mallam Nura Hussain bane da hoton bikin Fatima GANDUJE da Idris AJIMOBI, illa rawar da malamin ya taka a matsayinsa Na jarumi wurin tsawatarwa Rahama sadau akan fimdin da tayi...da kuma ladabtar da ita a part 1. To, shine al'umma take kallo yana faruwa a yanzu  kuma sunan malamin ya zama Matashiya abin kwatance a part 2 yanzu. kukan kucciya ne kawaii mukeyi. #istandwithjustice #istandwithkannywood #sabuwarkannywood #speakout #filmthemirrow

Share this


Author: verified_user

0 Comments: