Friday, 16 March 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa - Auren Sunnah

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa - Auren Sunnah
Ku Tura A Social Media
Abishirinku ma'abota sauraren wakokin a yau nazo muku da sabuwar wakar nura inuwa ta aure mai suna "Auren Sunnah" wanda yayiwa wasu masoya ma'aurata Allah ya basu zama lafiya.

A halin yanzu dai mawakin yana kasa mai tsarki wajen ummarah Allah yasa ayi lafiya a dawo lafiya. 
Wannan wakar tayi dadi sosai kada ka bari a baka labari. 

Download Music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: