Friday, 30 March 2018
MUSIC :Sabuwa Wakar Umar M shareef - Zo Kusanta Dani

Home MUSIC :Sabuwa Wakar Umar M shareef - Zo Kusanta Dani
Ku Tura A Social Media
Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .. wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake .. Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune. Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..
Ga Kadan Daga Baitukan Wakar

⏩Zo Kusantu Dani .. Zana Rayu Dake

Amana Takaima Zana BaKi

 Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka

⏩ Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare

 Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare

 Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire

⏩ Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki


       Download music here


Sources:hausamini.com

Share this


Author: verified_user

0 comments: