Sunday, 11 March 2018
MUSIC : Isah Ayagi - Walwalar Zuciya

Home MUSIC : Isah Ayagi - Walwalar Zuciya
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku yan uwana Ma'abota ziyayar wannan shafi mai albarka a yau na kara zo muku da wata wakar Isah Ayagi wanda kunsan shima wannan mawaki ya iya waka sosai gwargwadon basirarsa nasan duk wanda ya saurari wakarsa mai suna "maryam" yasan.

Akwai kalamai da baitoci na soyayya ga masoya to kads ka bari a baka labari ka saukar da wannan waka ta shi Walwalar Zuciya.


Download music here

Share this


Author: verified_user

1 comment: