Friday, 16 March 2018
Mujallar Fim Ta Wannan Watan: Abubuwa Bakwai (7) Da Sunka Kawo Cece ku ce A Kannywood

Home Mujallar Fim Ta Wannan Watan: Abubuwa Bakwai (7) Da Sunka Kawo Cece ku ce A Kannywood
Ku Tura A Social Media


1. Teema Makamashi: Na sha wuya kafin Allah ya daga ni.

2.Jaruma ta sa an kama su Saima Muhammad.

3.Zan dau mataki kan masu son kashe ni, inji Nura M. Inuwa.

4. 'Yan Fim sun yi karar Afakallahu.

5.Hira da Rahma A. Majid.

6.Mujallar Fim ta cika shekara 19.

7. Sulhun Adam A. Zango da Ali Nuhu: Akwai sauran rina a kaba.

Ta fito, tare da sauran labarai da rahotanni masu zafi. Ku nemi ta ku a kasuwa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: