Friday, 30 March 2018
Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa'azi (kalli Hotuna)

Home Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa'azi (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Wata tawagar malamman Izala daga Nijeriya da ta hada wasu fitattun malumai da suka hada:

Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain) Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin.(daga UK) za su gabatar da gagarumin wa'azi mai taken 'Farfadowar Muryar Sunnah a  kasashen Turawa'.

Wanda za a yi a ranakun 31/3/2018 da 1-4-2018 Masjid Rahma Being, Gesunbrunnen 1 20537, Hamburng karfe 12:00 na safe da BuegerHaus Wilheems Burgh Mengestrasse 2021107 Hamburg 10:00-20:00.

Ga hotunan kamar haka


Share this


Author: verified_user

0 Comments: