Kannywood

Adam A Zango Ya Fito Fim Tare Da Tsohuwar Matarsa Wanda Sunkayi Fim Din NAS (kalli hotuna)

Tsohuwar jaruma Maryam Abdullahi wadda akafi sani da Maryam Ab Yola tsohuwar matar Jarumi Adam A Zango ta uku wadda suka rabu a shekarun da suka wuce. Jaruman dai kafin aurensu sunyi finafinai Irinsu NASS da ALKAWARI tare.

Zango da Maryam sunyi aure a 2013 bayan gama daukar film din NASS, An daura auren ne a Lugbe wata Unguwa a garin Abuja. Sun rabu bayan ta haifa masa yaro daya.

Wani abin mamaki shine Maryam yanzu ta dawo film ta hanyar tsohon mijinta inda ya sakata acikin wani shirin film Dinshi mai suna RAMAKON GAYYA wanda Bello Muhammad Bello yake bada Umarni.

Yanzu haka dai angama daukar kashin farko na film din, zuwa nan gaba za’a cigaba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button