Saturday, 3 March 2018
Hotunan Kafin Auren Abolaji Ajimobi Da Fatima Ganduje

Home Hotunan Kafin Auren Abolaji Ajimobi Da Fatima Ganduje
Ku Tura A Social Media
Masana harkar soyayya sun bayyana ta a matsayin rowan zuma, wanda ma’abotan yinta kan kasance cikin shaukin junansu.

Hakan ce ta kasance tsakanin ya’yan gwanonin kasar guda biyu wato Fatima Ganduje da Idris Abolaji Ajimobi.

Duk da banbancin kabila hakan bai zamo cikas ga soyayyarsu ba.

A karshen wannan mako ne za a fara shagulgulan auren diyar gwamnan ta jihar Kano, Fatima da dan gwamnan Oyo, Idris.

Wanda A Yau ne 03/03/2018 Za'a daura aurensu a cikin garin kano

Ga hotunan kafin auren su:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: