Wednesday, 21 March 2018
General (BmB) Bello Muhammad bello Ya Tuna Asirin Yan Luwadin Masana'antar Kannywood

Home General (BmB) Bello Muhammad bello Ya Tuna Asirin Yan Luwadin Masana'antar Kannywood
Ku Tura A Social Media
Shahararren jarumin nan na kannywood dan jos bello muhammad bello wanda anka fi sani da general bmb wanda a yanxu posting dinsa duk na Habaici da zambo akan yadda masana'antar kannywood tace a ciki. 

Wanda ya kausasa harshe da kalamai masu muni ga abinda jarumin ya rubuta a shafinsa na instagram 

"Kaji ana my Son, my Father! Anjima kaji ana kwakule son din.
Wallahi sai dai su dinga binku can din amma kun daina yi a Jos.
Wai yanzu bayin ALLAH ana barna kuna cewa muyi shiru! ALLAH ya tsinewa 'yan Luwadi.
Duk na Annabi da mai adawa da luwadi yace Ameen."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: