Duk Wanda Ya Sake Cewa Gwamnatin Buhari TA Kishin Talakawa Ce Allah Ya Isa - Inji Fati MuhammadAn Sace sama da 'YAN MATA 110 a DAPCHI amma sbd rashin imani irin na GWAMNATIN nan sun kwaso gwamnoni 22 da 'yan majalisu da ministoci sun taho Kano Daurin Auren BAZAWARA..
.
Wai dama BAZAWARA guda daya tafi 'YAN MATA 110 da aka sace a DAPCHI mahimmanci Kenan Ko dan 'yar gidan Gwamna ce?
.
An kyale farilla an tafi aikata mustahabbi koda yake lissafi ne yafara kwacewa BABA

Share this


0 comments:

Post a Comment