Saturday, 17 March 2018




Bambancin Boko Da Dattako Tsakanin Fatima Ganduje Da Fatima Aliko Dangote

Home Bambancin Boko Da Dattako Tsakanin Fatima Ganduje Da Fatima Aliko Dangote
Ku Tura A Social Media

Cikin Yanayin Natsuwa Da Mutuntawa Fatima Aliko Dangote Ta Yi Aure Cike Da Farin Ciki.

Ba Hayaniya. Ba Tufafin Tallata Tsiraici. Ba Jiniyar Wuce Hankali...Ba Kwarmato Da Yamadidi Manema Labarai.. Ba Facaka Da Kece-Raini Da Almubazzaranci Ana Auren Diyar Attajiri Mafi Kudi A Afirka. Ba Raye-Raye Da Kade-Kaden Tambada Da Sharholiya Na Mawakan Duniya...

Kawai Sai Ta Yi Sallah Tare Da Nuna Farin Ciki Da Godiya Ga Allah.

Fatima Allah Ya Bayar Da Zaman Lafiya Da Zuri'a Tagari.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: