Tuesday, 6 March 2018
AZZALUMAI KAWAI inda yar Hausa films ce Tayi Wannan Tsiyar da Kaji ana Zagi da Tofin Allah Tsine. .Inji Fati Muhammad

Home AZZALUMAI KAWAI inda yar Hausa films ce Tayi Wannan Tsiyar da Kaji ana Zagi da Tofin Allah Tsine. .Inji Fati Muhammad
Ku Tura A Social Media

Amma da yake yar gidan Gwamna ce da dabba Gwamna shiru KAKEJI..
GANDUJE kaci amanar addinin musulunci domin Kaine ake maka kirari da khadimul islam
Duba kaga yadda yarka take...
Inda RAHMA SADAU ce
Ko UMMI ZEE ZEE sukayi Haka da tuni Kaji ana tsine mana.....
'YAN HIZBAH Kuna ina?
Ko dama aikin akan marasa gata kukeyi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: