Audio +Video : Adam A Zango Ft Nomiss Gee - Arewa Finest

Wannan wani shine sabon wakar adam a zanga ft nomiss Gee wanda sunkayi mai suna arewa finest.
Wanda wakar na nuna cewa suna. Kishi kuma suna alfahari da suna yan arewa.
Wakar tazo da sabon salo audio da video sabo haka ga url nan kamar haka.

Domin download Audio

Download Audio here


Wannan shine link shine na downloading video

Download video here

Share this


0 comments:

Post a Comment