Thursday, 1 March 2018
AUDIO : ingattatun Addu'o'i Daga Littafen Hisnul Muslim Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Home AUDIO : ingattatun Addu'o'i Daga Littafen Hisnul Muslim Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Ku Tura A Social Media
GARABASA ! GARABASA!! GARABASA!!!

Ingattatun Addu'o'i Daga littafen Hisnul muslim

Daga Bakin

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Mallam yayi bayyanin ko wace addu'a domin kwadaitar damu da mu dage da yin wannan Addu'o'i domin samun falala da rahama da gafara daga Allah madaukakin sarki.


Ga Audio nan domin ku saurara kuma ka ajiye a wayarka domin wata rana.


Download Ingattatun Addu'o'i Hisnul muslim

Share this


Author: verified_user

0 Comments: