Tuesday, 27 March 2018
AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi'a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur'ani ba Daidai Ba!!!

Home AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi'a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur'ani ba Daidai Ba!!!
Ku Tura A Social Media


A cikin wannan Amsar Dr sani umar r/lemo ya caccaki Yan Akidar Shi'a sosai wanda sunyi tambaya amma bisa jahilci wanda ya nuna biyane kawae suke basu san komai ba.

Wanda yana da kyau ku saurari wannan martani da ya mayar musu da sukace bai fassara ayar Al-Qur'ani dai dai ba.

Latsa wannan link domin downloading

Download Audio here

Ayi saurare lafiya !!!

Share this


Author: verified_user

0 Comments: