Allahu Akbar : Allah Yayiwa Jarumi Malam Waragis Rasuwa

Allah ya yi wa fitaccen jarumin finafinan Hausa, Malam Waragis rasuwa da safiyar yau Talata. Da fatan Allah ya ji kansa da gafara, ya kuma kyauta bayansa amin.

Share this


0 comments:

Post a Comment