Wednesday, 14 March 2018
Ali Nuhu Yana Bukin Cika Shekara Goma Sha Biyar (15) Da Aure Karanta Jawabin Mai Ratsa Zukatan Ma'aurata

Home Ali Nuhu Yana Bukin Cika Shekara Goma Sha Biyar (15) Da Aure Karanta Jawabin Mai Ratsa Zukatan Ma'aurata
Ku Tura A Social Media
Fittacen jarumin wasan fina finai na hausa kannywood Ali nuhu yana bukin shekara Goma sha biyar da aure (15) Da shi da matarsa Murjanatu Abdulkadir. Allah ya kara bada zama lafiya.
Ga wajabin jarumin

"Our love grows more tremendously full, swift, poignant, as the years multiply.Happy 15th wedding anniversary my love."

"You don't choose your family. They are God's gift to you, as you are to them.Masha Allah"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: