Tuesday, 20 February 2018
Zainab Abdullahi Bayan Wasu Yan Shekaru, Zainab Indomie Ta Dawo Bakin Aiki

Home Zainab Abdullahi Bayan Wasu Yan Shekaru, Zainab Indomie Ta Dawo Bakin Aiki
Ku Tura A Social MediaJarumar wanda ta kwashi kwananki da dama ba'a jin duriarta a harkar fim dama kafafen sada zumunta ta sanar cewa ta dawo domin cigaba daga inda ta tsaya.

Fitacciyar jaruma wanda tauraoronta ya haska shekarun baya tana ma masoyan ta da masu bibiyan fina-finai hausa albishiri na cewa ta dawo bakin aiki.
jarumar wanda ta kwashi wasu tsowon shekaru ba'ajin duriarta a masana'antar shirya fina-finai ta sanar da haka ranar talata 20 ga wata a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram.
"Ina yiwa dukkannin masoyana albishir da cewa na dawo bakin aiki!! ALLAH ya bamu sa'a baki daya" rubuta a shafin ta".

Da wannan sabon sanarwa da tayi, wannan zai wanzar da jita-jita da ake ta yadawa kwanan baya na cewa ta rasu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: