Friday, 2 February 2018
VIDEO : official Trailer MARIYA Staring ||Umar M Shareef || Maryam Yahya ||Garzali Miko

Home VIDEO : official Trailer MARIYA Staring ||Umar M Shareef || Maryam Yahya ||Garzali Miko
Ku Tura A Social Media
A jiya  itace ranar da anka sake tallar fim din mariya kamar yadda company da ankayi wannan fim ga Maganar kamar haka

Kamfanin 'Mai Shadda Investment Ltd' na farin cikin sanar da ku cewa idan anjima da Misalin karfe 6:00pm za su sakar maku tallar kayataccen shirin da suka shirya mai suna #MARIYA.

Za a saki tallar ne a shafukan sada Zumunta. Irin su: Instagram, Facebook, Youtube, da sauran su.

Kar ku sake a baku labari.

Shiryawa: @realabmaishadda 
Umarni: @realalinuhu 

Wanda shine shafin Hausaload ta kawo muku domin ku daukar a wayoyinku ku kalli wannan tallar wanda a cewar kamfani mai shadda yace wannan labari anyi shi ne da gaskiya ga wasu madsoyan kauye.

Download video here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: