Friday, 2 February 2018
VIDEO : Kalli video Adam Zango ya nuna cewa Ba'a Baro Shi Baya Wajen Yin Sabuwar Rawar Shaku-Shaku

Home VIDEO : Kalli video Adam Zango ya nuna cewa Ba'a Baro Shi Baya Wajen Yin Sabuwar Rawar Shaku-Shaku
Ku Tura A Social MediaRawar dai ta samu karbuwa kuma jama'a da dama suna ta nuna kokarin su wajen koyar ta ciki har da manyan jarumai a fannin waka na kasar.


Adam A.Zango  ya nuna cewa ba'a baro sa baya ba da wannan sabuwar rawa wanda take tashe a kasar.

Akwai wata sabuwar rawa da ake yayi a kudancin kasa wanda ake yi ma lakabi 'Shaku-shaku'. Rawa ce wanda tayi kaurin suna sanadiyar sabuwar waka wanda shahararren mawaki Olamide ya Fitar.Rawar dai ta samu karbuwa kuma jama'a da dama suna ta nuna kokarin su wajen koyar rawar ciki har da manyan jarumai na fannin waka na kasar.

Duk da cewa wannan rawar a fiye karbuwa a yankin kudancin kasar bai hana jarumin kannywood » nuna basirar sa na yin rawar.


Download video here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: