Kannywood

Shin Da Gaske Ne Nura M. Inuwa Ya Samu Karuwa?

To wannan labari ya faru yaduwa  a yau ne kan cewa nura m inuwa ya samu karuwa jariri ga maganar da yayi.

“Wannan rahoton ba gaskiya bane kamar yadda kuka gani a rubuce na Samu karuwa,mgnr gsky itace murna muka je yi wa wannan bawan Allah da kuka gani a tsakiya,masoyi ne ga adam A zango kuma shima ana kiransa da A zango shine ya samu karuwa,wannan itace maganar gaskiya a takaice…Nagode

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?